Gwamnatin Tarayyar Nigeria ta fara bayar da Tallafin da tayi kudiri

Assalamu’alaikum barkanku da kara kasancewa damu a Wannan shafi helenorled.com
Ayau 5, November gwamnatin tarayya ta fara biyan tallafin 25k bisa jagorancin gwamnatin tarayya shirin bayar da tallafi ga mabukata mutane Millon 6 ne zasu ci gajiyar shirin RRR ( Rapid Response Register ) inda tsuhuwar Gwamnatin ta fara biya saidai bata kammala biyan kudin ba saboda wasu dalilai.
yanzu haka sabowar gwamnatin Bola Ahmed Tunibu zata biya mutane miliyan 6 da wanda aka taba biya za’a Kara basu tallafin nan mutanan da ba’a taba biya ma duk suna yanzu za’a biya su mutukar suna cikin shirin RRR.
Gwamnatin data gabata ta kira mutane a waya cewa sun yi rijistar RAPID RESPONSE REGISTER yayin da wasu aka aika musu da sakon inda zasu ji su kai bayanin su.
•BVN
•Account No
•Bank Name
Da dai sauransu.
Allah ya bamu nasara ayi share