Tricks
Sanarwa daga National Identity Management Commission (NIMC)

The National Identity Management Commission (NIMC) Nayin wannan sanarwa da babbar murya domin ku tserewa masu damfara ta hanyar amfani da NIN number ku wato Notional identity number wanda akafi sani da katin dan Kasa.
Ana yin gyaran bayanai kawai a
Cibiyoyin rajista na NIMC NIN. kada ka kuskura ka shiga wani link ko wani website domin gyaran NIN number ka
Da fatan za a yi watsi da duk wani rukunin yanar gizon da ke neman aika NIN ɗin ku ko bayanin don gyara bayanai ko wasu dalilai.
Ana shawartar jama’a da su yi taka tsantsan tare da kare NIN da sauran bayanan sirri daga shafukan yanar gizo kamar kamar irin wannan hoto dazamu gabatar a sama.
Advancement