Tricks
Yadda zaka fassara ko wanne kalar yare cikin wayarka ta Android

Assalamu’alaikum barkan ku da kara kasancewa a wannan shafi daamfy.com
Ayau zamu gabatar muku da yadda zaka fassara ko wani kalar yare a duniya da wayar ka ta hannu Android.
Wannan hanyace mai sauki dazaka fassara ko wanne kalar note.
Misali: An maka rubuta da larabchi ko faransanci,Turanchi, da sauran yaruka da suke dumiya saide kai baka fashimtar wa’yannan yaruka zaka iya amfani da application dazamu gabar muku dashi domin chanza yaren zuwa yaren da kakeso domin ka fashimchi me sakon da aka turo maka ya kunsa.
Sannan wannan manhaja zata taimawa Dalibai daga Secondary, Polytechnic, University,NCE, Nurse, ETC.
Da zarar an baka wani Note dabaka gane ba zaka iya amfani da application din domin ka juya yaren zuwa yadda zaka gane sosai
SHIGA NAN DOMIN DOWNLOAD NA APPLICATION DIN
DOWNLOAD NOW
Advancement