Advertisment
Tricks

Bude Account a bankin FCMB a cikin wayarka batare da kaje ba

Bude First City Monument Bank FCMB account cikin wayarka ta Android

First City Monument Bank Limited FCMB (First City Merchant Bank Limited) an kafa shi a matsayin bankin kasuwanci mai zaman kansa na farko a Najeriya a cikin Agusta 1983. Wannan babbar damace dazaka mallaki bankin ajiya FCMB cikin wayarka ta Android kuma kayi liking dinsa da BVN dinka sannan kayi liking Alart yadda zakana jin shiga da fitar kudi Zai maka amfani sosai domin traditional bank ne namu na gida Nigeria.

Lura da yadda ake bude bankin ajiya na FCMB

da farko ka fara dauko mobile app na bankin Click here to download bayan ka dauko shi kayi install saika shiga kai tsaye zai nuna maka inda aka rubuta create account dakuma login sai ka shiga create account kana shiga zai kara baka zabi biyu sai ka shiga I want open an FCMB account zai wuce dakai inda zai nuna maka personal account zaka bude ko business zaika shiga zabin ka wato personal account.

Zasu baka dama ka saka BVN number naka da duk wani credentials dinka dasuke buka kamar suna, phone number, email, password, address, etc. akarshe zaka seta transaction pin naka shikenan zaka fara transaction na saka kudi da cirewa lafiya zakuma kana iya amfani da USSD dinsu domin kayi linking da number wayarka *329#.

Have you downloaded the FCMB Mobile and haven’t enrolled? DOWNLOAD NOW

 

Simply follow the quick steps below:

Launch the App

Click “Signup”

Click “I have an FCMB Account” and type your account number

Validate your account with your card details or an OTP

Create your Login Password and Transaction PIN

JOIN WHATSAPP GROUP FOR MORE

Advancement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advisement
Back to top button