Advertisment
Tricks

Yadda zaka gane sabon platform ta hanyar bincika domain dinsu.

Bincika domain ta hanyar amfani da Website Information Tool: Ranking, Technologies, IP, WHOIS

Assalamu’alaikum barkan mu da kara kasancewa a wannan shafi.

Ayau muna tafe da yadda zaka samu ilimi kan Domain din dakaga link dinsa kanason amfani dashi musamman masuyin harkar platform domin sune harkar su tafi dacewa dasu kula da sabbin domain Domin su gane wannan Sabon platform ne koya jima sabo da haka ku biyomu a bayanan daza muyi a kasa domin ku gane jimawar da domain yayi koda kuwa yakasance naka ne ma’ana wanda bloggers suke amfani dashi.

Wannan website me suna Website Information Tool: Ranking,Technologies, IP, WHOIS yana temakawa sosai wajan gane sabintar domain zai nuna maka date da aka bude kuma zai nuna maka date da domain zaiyi expire zai saka maka sunan hosting da ake amfani dashi kan wannan domain sannan zai nuna maka kasa(country) da aka sayi wannan hosting dakuma Domain din baki Daya.

Ga yadda zakayi domin duba Domain details (platform details)

Da farko ka shiga wannan Link din http://Www.wmtips.com/tools/info da zarar ya bude maka sai ka shiga search bar wato wajan da zakayi rubuta da already kayi copy na link din Domain din da kakeso ka duba details nashi kai tsaye sai kayi paste nashi cikin search bar din daga gefe zakaga inda aka saka Go saika danna kana shiga zakaga duk wani bayani ya bayyana.

JOIN WHATSAPP GROUP FOR MORE

Advancement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advisement
Back to top button