Advertisment
Tricks

BVN Bank verification number bayani kan BVN din da muke amfani da ita

BVN means Bank verification number

Babban Bankin Najeriya (CBN) ta hannun kwamitin Banki da hadin gwiwar dukkan bankunan da ke cikin Najeriya a ranar 14 ga Fabrairu, 2014 ta kaddamar da tsarin tantance masana’antar banki mai lakabin Bank verification number (BVN).

 

Babban bankin Nigeria CBN ya yi hadin gwiwa tare da Nigerian Interbank Settlement System (NIBSS), kwamitin ma’aikatan banki da bankunan ajiya don ƙaddamar da aikin BVN a watan Fabrairu 2014.

 

An bullo da tsarin BVN ne domin tantance kwastomomin bankunan Najeriya na musamman, da rage zamba da inganta ayyukan banki a kasar baki daya.

Tun bayan bullo da shi, BVN ya zama muhimmin abin da ake bukata don budewa da kuma kula da asusun banki a kasar nan.

 

Babban bankin Najeriya (CBN) ya ce cikin sama da ‘yan Najeriya miliyan 200, miliyan 57.4 ne suka mallaki bank verification number wato (BVN).

 

To get your own BVN

The NIBSS “check your BVN” service allows individuals to retrieve their BVN numbers, Customers are required to dial the shortcode (*565*0#) and the BVN is provided. Note: The individual must dial the shortcode (*565*0#) using the phone number registered for his/her BVN.

 

JOIN WHATSAPP GROUP FOR MORE

Advancement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advisement
Back to top button