Advertisment
Government GrandsJob/EmploymentTricks

NITDA 3MTT sun fara turawa mutane message successful candidates

NITDA 3MTT 3 million technical talent sun fara turawa mutane message

NITDA 3MTT 3 million technical talent sun fara turawa mutane message wanda aka zaba za’a fara kaddamar da wannan skills programme dasu mutum 30,000 na farko a fadin Nigeria

 

Kowa yayi maza ya duba Email din shi domin yaga ko sun tura masa / Mata irin wannan sakon dana saka hoton shi, in kuma baka gani ba kayi hakuri zuwa dare ko zasu tura, idan kuma baka gani ba sai ka jira second batch insha Allah.

 

Ina kara Jan hankalin duk wanda Allah ya nufa sunan su ya futo a list din farko dasu mayar da hankalin su wajen nutsuwa akan abinda za’a koya musu saboda akan sune za’a fi saka ido da duba wanda zasu mayar da hankali sosai

 

Certificate din nan yanada Muhimmanci sosai jiya a jawaban da Minister of communication yayi ya fada cewa wannan certificate din har neman aiki za kayi dashi sannan za’a iya kara maka matsayi a wajen aiki, wasu kuma har kasar waje zasu iya tafiya internship. Allah ya bamu nasara.

Ga abun da  sakon yake cewa

Dear ……. …….,

Congrats, You have been selected as a fellow of the 3MTT Programme!

The 3MTT programme, which is our initiative to build a technical talent pipeline for Nigeria, begins with you as one of 30,000 fellows in our first cohort.

So what does this mean for you?

Your training with an assigned training provider will commence on December 4th, 2023. Ahead of the training, you will have access to introductory courses via the 3MTT portal.

To finalise your registration, please confirm your acceptance by completing the following the steps below by

November 24th, 2023:

JOIN WHATSAPP GROUP FOR MORE

Advancement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advisement
Back to top button